Barr. Abba Hikima Fagge, ya kaddamar da nema wa Haruna da aka kashe wa mata da 'ya'ya 6 a Chiranci tallafi, zuwa yanzu sun hada sama da miliyan 1.

Ga masu niyya su saka a asusun bankina kamar haka:
0514907018
FCMB
Abba Aminu Hikima