Tsohon gwamnan Edo, Godwin Obaseki ya gargadi shugabanni da cewa duk wanda ya ci amanar talakawa, zai gamu da fushin Allah ranar Lahira - Karin bayani a sashen sharhi. Hoto: @GovernorObaseki/X

 

Tsohon gwamnan Edo, Godwin Obaseki ya gargadi shugabanni da cewa duk wanda ya ci amanar talakawa, zai gamu da fushin Allah ranar Lahira - Karin bayani a sashen sharhi.


Hoto: @GovernorObaseki/X






Gida Labarai LABARAI Obaseki: Tsohon Gwamna Ya Ware Wasu 'Yan Siyasa, Ya Ce Sun Shiga Uku a Wurin Allah 0 An wallafa 19 Dis 2025 da Æ™arfe 8:44 Yamma Daga  Ahmad Yusuf 3 - tsawon mintuna Tsohon gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya yi nasiha da tunawa shugabanni amanar Allah da ta al'ummar da suka zabe shi Obaseki ya bayyana cewa duk wani dan siyasa da ya samu mulki amma ya ci amanar al'umma, to zai dandana kudarsa a wurin Allah Ya ce bai taba nadamar matakan da ya dauka lokacin da yake matsayin gwamnan Edo ba, ya ce zai sake maimaita su idan ya samu dama Edo, Nigeria - Tsohon gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya yi gargaÉ—i cewa duk wani É—an siyasa da ya samu mulki amma ya yi amfani da shi don amfanin kansa da na kusa da shi kawai, zai gamu da fushin Allah.