Tabbas Yusuf Buhari Ya Haifu Cikin Mahaifinsa

 Tabbas Yusuf Buhari Ya Haifu Cikin Mahaifinsa 

Cikin littafin da aka rubuta kan Mulkin Buhari babu inda aka kawo Maganar Yusuf 

Baiyi Korafi ba

Bai zargi kowa ba

Kuma Babu inda yace gwamnatin mahaifinsa tayi masa laifi

-Yaser Arafat