Shugaban majalisar dattawan Najeriya Godswill Akpabio ya roki shugaban Najeriya Bola Tinubu da ya yi hakuri ya bar wa manyan mutane 'yan sandan da ke gadinsu. A yayin zaman majalisun kasar domin gabatar da kudurin kasafin 2026, Akpabio, ya ce wannan mataki na barazana ga tsaron rayukan manyan mutane ciki har da 'yan majalisa.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Godswill Akpabio ya roki shugaban Najeriya Bola Tinubu da ya yi hakuri ya bar wa manyan mutane 'yan sandan da ke gadinsu.
A yayin zaman majalisun kasar domin gabatar da kudurin kasafin 2026, Akpabio, ya ce wannan mataki na barazana ga tsaron rayukan manyan mutane ciki har da 'yan majalisa.

