Rundunar ƴan sandan jihar Kebbi ta tabbatar da faruwar tashin Bam a asibitin ƙwararru na Bagudo da ke jihar. Da yake yiwa manema labarai jawabi kakkakin rundunar ƴan sandan SP Bashir Usman ya ce babu labarin rasa rai kawo yanzu. #rfihausa

 Rundunar ƴan sandan jihar Kebbi ta tabbatar da faruwar tashin Bam a asibitin ƙwararru na Bagudo da ke jihar.





Da yake yiwa manema labarai jawabi kakkakin rundunar ƴan sandan SP Bashir Usman ya ce babu labarin rasa rai kawo yanzu.


#rfihausa