Bola Tinubu Ya Kafa Sabon Tsarin Tsaro, Ya Ayyana Kungiyoyi 6 a matsayin 'Yan Ta'adda

Bola Tinubu Ya Kafa Sabon Tsarin Tsaro, Ya Ayyana Kungiyoyi 6 a matsayin 'Yan Ta'adda 0 An wallafa 19 Dis 2025 da Æ™arfe 7:04 Yamma Daga  Ahmad Yusuf wanda ya yi bita  Muhammad Malumfashi 3 - tsawon mintuna Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar da cewa gwamnatinsa ta fara aikin kafa sabon tsarin tsaron kasa domin murkushe ta'addanci gaba daya Shugaban kasar ya jero wasu kungiyoyi da suka dauki makamai, ya ce daga yanzu dukansu za a dauke su a matsayin 'yan ta'adda Tinubu ya bai wa 'yan Najeriya tabbacin cewa gwamnatinsa za ta yi duk mai yiwuwa domin dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali 


Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa daga yanzu duk wata Æ™ungiya ko mutune da ke É—auke da makamai ba tare da lasisi ba, za a riÆ™a É—aukar su a matsayin ’yan ta’adda.