Ta bayyana haka ne yayin da take tsokaci kan karin farashin man fetur a Najeriya, da kuma kare-Karen

Nishadi radio online Ta bayyana haka ne yayin da take tsokaci kan karin farashin man fetur a Najeriya, da kuma kare-Karen


kudin ruwa da Gwamnatin shugaba Tinubu ke yi da sunan farfado da tattalin arzikin Najeriya.


Farfesa Maryam Abdu ta Jami’ar Jihar Kaduna ta kara da cewa, matakan da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ke É—auka akan tattalin arzikin Najeriya ba su dace da halin da Æ™asar ke ciki ba, kamar yadda ta shaida wa kafar yada labarai ta BBC.