Hukumar Hizba ta jihar Kano ta chafke jarumin Tiktok G-fresh Alameen bisa zargin kalaman batsa a yanar gizo. Jarumin dai ya taba amsa gayyatar hukumar ta Hizba biyo bayan wani bidiyonsa da ya fitar yana salla ba daidai ba. Jarumin ya yiwa hukumar alkawari ya daina duk wani nau'i na tabara a shafukan sada zumunta, sai dai hukumar a wannan karo ta chafke jarumin bisa saba alkawarin da ya yi a baya na daina kalaman batsa a Tiktok.

 Hukumar Hizba ta jihar Kano ta chafke jarumin Tiktok G-fresh Alameen bisa zargin kalaman batsa a yanar gizo. 


Jarumin dai ya taba amsa gayyatar hukumar ta Hizba biyo bayan wani bidiyonsa da ya fitar yana salla ba daidai ba.


Jarumin ya yiwa hukumar alkawari ya daina duk wani nau'i na tabara a shafukan sada zumunta, sai dai hukumar a wannan karo ta chafke jarumin bisa saba alkawarin da ya yi a baya na daina kalaman batsa a Tiktok.