DUNIYA TUMBIN GIWA Maniyatan aikin haji

 DUNIYA TUMBIN GIWA 

Maniyatan aikin hajj na Najeriya zasu biya naira miliyan 6.8, nan da kwanaki hudu.


Kotu ta bayar da belin jarumar Tik-tok Murja kunya tare da sanya mata sharuda..


Gwamnatin Kano tace naira biliyan daya ta ware domin ciyarwar Azumin watan Ramadan na bana.


Wani matashi ya debo ruwan dafa kansa sa'ilin da ya sari wani kan zargin ya satar masa kare.