Ƴan wasan England zasu dawo hutun Rabin lokaci Babu suna abayar rigarsu
Ƴan wasan England zasu dawo hutun rabin Lokaci babu suna a bayan rigar su a wasan da zasu
fafata da Belgium gobe Talata.
Wasan an sadaukar da shine zuwa ga Alzheimer's Society International, an tsara cire sunayen rigunan ƴan wasan ne domin a jawo hankali ga abubuwan da aka rasa, hakan itace wata babbar alama dake tunawa da abubuwan da suka faru wadda aka sani.
• Layin Wasanni

