Naira biliyan 15 ne za a kashe domin tafiye-tafiye da abincin Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima a cikin kasafin kudi na 2024 a Najeriya.

Haka su ma kamar yadda bayanai suka tabbatar, dabbobin da ke cikin fadar shugaban kasa za su ci Naira miliyan 261 cikin kasafin.