Hare-haren sun faru ne a cikin daren Lahadi da kuma washe gari ranar Kirsimeti a ƙauyukan da ke ƙananan hukumomin Mangu da Bokkos da kuma Barikin Ladi a jihar ta Filato. Karin bayani - https://bbc.in/48t3oKs
Hare-haren sun faru ne a cikin daren Lahadi da kuma washe gari ranar Kirsimeti a ƙauyukan da ke ƙananan hukumomin Mangu da Bokkos da kuma Barikin Ladi a jihar ta Filato.