Duniyar wassanni

 "Muna da yan wasa masu baiwa a cikin mu, kuma zamu cicciÉ“a su domin su kai ga babban mataki tare da samun abun da suke nema, kuma Muna fatan zamu lashe komai a wannan shekarar." Ina ji Kyaftin din Kano Pillars, Rabiu Ali Pele bayan ta shi daga wasan da Pillars ta doke Akwa United.


• Fagen Wasanni