Sojojin Najeriya sun kashe ’yan Boko Haram da wasu 'yan bindiga su 113.
Sojojin Najeriya sun kashe ’yan Boko Haram da wasu 'yan bindiga su 113.
A wata sanarwar da ta fitar, rundunar sojinhas kasar ta kuma ce sojoji sun kama wasu mutum 300 bayan farmaki da suka kaddamar a bangarori daban-daban na Najeriya a tsukin mako guda.
Haka ma dakarun sun yi nasarar kubutar da mutum 91 da aka sace, tare da gano makamai 129 da kuma albarusai 717.
Pix: DHQ