Shugaban gwamnatin Nijar ya yi hannu da hannu da Bola Tinubu shugaban ECOWAS da Alassane Ouattara shugaban UEMOA a karon farko tun bayan da suka kakaba wa Nijar jerin takunkumai. Da kai ne, ko ke ce, me za ki/ka fara cewa da su?
Shugaban gwamnatin Nijar ya yi hannu da hannu da Bola Tinubu shugaban ECOWAS da Alassane Ouattara shugaban UEMOA a karon farko tun bayan da suka kakaba wa Nijar jerin takunkumai.