DUNIYAR WASANNI =====================
DUNIYAR WASANNI
=====================
- Marcelino ya koma horaswa da yan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Villarreal bayan shekaru 7.
- Harry Maguire na daga cikin yan wasan dake taka leda guda 4 da suka halarci binne gawar Sir Bobby Charlton ranar Litinin.
- Yan wasan Najeriya guda uku sun isa birnin Uyo domin buga wasa da ƙasar Lesotho.
Ku kasance da Idris Oscar da Ortega ta cikin shirin.

