DA DUMI DUMINSA: AMINU S BONO YANA RAYE BAI MUTU BA

 DA DUMI DUMINSA: AMINU S BONO YANA RAYE BAI MUTU BA




Yanzu nake samun kiran waya daga 'yan uwan Director Aminu S Bono cewa bayan yanke jiki ya faÉ—i ne aka garzaya dashi asibiti, wanda yanzu haka likitoci suna akansa inda ake neman ayi masa Addu'a


Zuwa yanzu Darektan fina finan Hausa, Aminu S Bono bai rasu ba, amma yane neman addu'ar gaggawa.


✍️ Real Buroshi Mawaka Sokoto